iqna

IQNA

cibiyar azhar
Alkahira (IQNA) Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta kasa da kasa da ke kasar Masar ta fitar da muhimman bayanai game da Masallacin Annabi a tsakanin Musulmi ta hanyar buga bayanai a shafinta na hukuma.
Lambar Labari: 3489420    Ranar Watsawa : 2023/07/05

Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta karrama yarinyar nan 'yar kasar Masar wadda ta haddace dukkan kur'ani, wadda ta halarci gasar kalubalen karatu a matakin kasar Masar a matsayin wakiliyar Azhar, kuma ta yi nasara a matsayi na daya da haddar annabci sama da dubu 6. hadisai da layukan larabci sama da dubu.
Lambar Labari: 3489188    Ranar Watsawa : 2023/05/23

Tehran (IQNA) Babban jami'in kula da harkokin kur'ani mai tsarki a cibiyar Al-Azhar ya sanar da shirinsa na bunkasa ayyukan cibiyoyi don kiyaye kur'ani mai tsarki da kuma sanya ido kan ayyukan masu kula da shi.
Lambar Labari: 3487825    Ranar Watsawa : 2022/09/09

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta yaba da matakin da gwamnatin Canada ta dauka na ayyana ranar 29 ga watan Janairu a matsayin ranar yaki da ayyukan kyamar Musulunci ta kasa.
Lambar Labari: 3486894    Ranar Watsawa : 2022/02/01

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta yi Allah wadai da hare-haren ta'addanci a arewacin Najeriya tare da jajantawa jama'a da gwamnatin kasar.
Lambar Labari: 3486802    Ranar Watsawa : 2022/01/10

Tehran (IQNA) Kungiyar masu karatun kur'ani mai tsarki a kasar Masar ta sanar da cewa, tana da niyyar zartar da dokar takaita karatun kur'ani da zaman makoki a kasar ga mambobin kungiyar masu karatun kur'ani mai tsarki kawai.
Lambar Labari: 3486772    Ranar Watsawa : 2022/01/02

Tehran (IQNA) mataimakin babban malamin Azhar ya bayar da kyautuka na musamman ga dalibai da suka nuna kwazo a bangaren kur'ani.
Lambar Labari: 3486542    Ranar Watsawa : 2021/11/11

Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar ilimi ta Azhar ya kirayi kungiyar Taliban da ta bar mata a Afghanistan da su nemi ilimi.
Lambar Labari: 3486419    Ranar Watsawa : 2021/10/12

Tehran (IQNA) Iran ta aike da taimako zuwa ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu da kuma wadanda suka jikkata a harin da aka kai a masallaci a gundumar Kunduz da ke Afghanistan.
Lambar Labari: 3486414    Ranar Watsawa : 2021/10/11

Tehran (IQNA) kungiyar Taliban ta ce wadanda suke da hannu a harin ta'addancin da aka kai a masallacin Juma'a a Lardin Kunduz za su fuskanci hukunci mai tsanani.
Lambar Labari: 3486406    Ranar Watsawa : 2021/10/09

Tehran (IQNA) babbar cibiyar addini ta Azhar da babban mufti na Masar sun yi tir da Allawadai da harin Kunduz Afghanistan.
Lambar Labari: 3486403    Ranar Watsawa : 2021/10/09

Tehran (IQNA) Fatima Atef Albandari 'yar shekaru 14 da haihuwa ta zo ta daya a gasar kur'ani ta cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3486372    Ranar Watsawa : 2021/10/01

Teharan (IQNA) kwamitin gyaran bugun rubutun kur'ani a kasar Masar na daga cikin dadaddun kwamitoci da suke karkashin cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3486334    Ranar Watsawa : 2021/09/21

Tehran (IQNA) shugaban cibiyar kula da harkokin gidajen radiyo na kasashen musulmi ya gana da babban malamin Azhar.
Lambar Labari: 3486303    Ranar Watsawa : 2021/09/13

Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar ilimi ta Azhar ya bayyana lokacin idin layya da cewa babbar dama ce ta hadin kai tsaknin musulmi.
Lambar Labari: 3486118    Ranar Watsawa : 2021/07/19

Tehran (IQNA) Fauzi Muhammad Iyad makaracin kur'ani kuma mai wakokin yabon manzon Allah a kasar Masar.
Lambar Labari: 3486094    Ranar Watsawa : 2021/07/11

Tehran (IQNA) cibiyar musulunci ta Azhar ta yi tir da Allawadai da kakakusar murya dangane da harin ta'addancin da aka kai wa musulmi a kasar Canada.
Lambar Labari: 3485996    Ranar Watsawa : 2021/06/09

Tehran (IQNA) cibiyar Azhar ta girmama wata yarinya da ta rubuta cikakken kwafin kur'ani mai tsarki a Masar.
Lambar Labari: 3485941    Ranar Watsawa : 2021/05/23

Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar Azhar ya mika sakon taya murna ga dukkanin musulmi dangane da zagayowar watan ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3485800    Ranar Watsawa : 2021/04/12

Tehran (IQNA) an fara gudanr da gasar kur’ani ta duniya ta yankin Port Saeed a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485653    Ranar Watsawa : 2021/02/15